Hausa novel khaleesat 6


Dad yace Abban chuchu cigaba, yace Alh lamido iya abunda nasani shine yacemin yabarmin duka dukiyarshi ne saboda yanaji ajikinshi yakusa barin duniya, wai ga dukiyarshi duka yabarmin halak malak na taimaki musulmai da ita. Hydar zaiyi magana dad yadaga mishi hannu yay shiru. Dad yace Abban chuchu nafi kowa sanin halin kanina na yawan kyauta, so bawani matsala indan yabarma duka dukiyarshi saboda yasan cewa nizan iya daukan nauyin yayanshi batare da korafi ba ko kyashiba, so bawani abu ya kalli khalis yace ko kanada nacewa son??

Ahankali khalis yace dad banda abin cewa tunda yay kyautan shiyasan dalilin yinshi Allah yakai ladan kyautan kabarinshi kowa yace Ameen, Abban chuchu ya sauke ajiyan zuciya finally yasha. Abban chuchu jiyayi fitsari na neman zubo mishi wanan wani irin ja'irin yarone mai shegen naci???? AUTOPSY shi text ne da akema gawa daya mutu dan agano musasbabin mutuwanshi, dalilin mutuwarshi, abunda yajawo mutuwarsu.

Kazaci a turai kake dasuke kai gawa mutually, tun randa abun yafaru mukaje muka birnesu, idan kuma son sanin abunda yajawo mutuwarsu ne ai kafi kowa sanin gobara ce, kuma kadena irin maganan nan zakaja khalis ko wanin mu yafara tunanin kaman kashesu akayi, da sauri Abban chuchu yace hakane wlh.

Hydar yace dad amma kunce ba'aga gawan little pumpkin ba khaleesat?? Dad yace eh, amma munfi kawo ita takone ne kurmus. Hydar ya kalli khalis da yay tagumi yay shiru yana tunanin iyayenshi yace jeka shirya kayi wanka muje gidanku. Inhar little pumpkin takone kurmus ne, inaganin tokan zan gane jikin mutum ne, amma inhar banga tokan dake nuna alamun jikin mutum neba to zansan cewa bata gidan lokacin da gobaran yafaru, daga hakan ne dole nai bincike starting 4rm maiya kawo gobaran??

Dad yace kai hydar kacika taurin kai, yaro sai nacin bala'i sai alokacin Hj benazir tai magana tace Alh kyau kenan, ya tsaya kan aikinshi kabarshi Alh yayi aikinshi, kuma kasan mu kanmu bamusan maiya kawo gabaran ba, nafi kowa sanin halin jabo bata sakaci da kayan dasuke kawo wuta, saisa nima abun yaban mamaki sosai, kaga gwara hydar yay aikinshi koya fito damu daga duhu, Alh lamido yay shiru saikuma yace kinada gaskiya matana, kuje kuyi wankan anjima saikuje.

Abban chuchu da zufa ya rufeshi yana wanan wani irin mayene?? I have to do something, i have to make hydar disappear 4 good, dole kamutu dan kana neman ka tsokano tsuliyan dodo. Alh lamido yace lpy Abbn chuchu naga kana zufa?? Alh lamido yay shiru yana tunani hj benazir tace lpy??

Yace wlh matana i found it strange hydar bai tamayin abu mai mahimanci haka batare da ya shawarceniba, har yay kyauta da duka dukiyarshi, hj benazir tace kasan baffa akwai kyauta, kuma yanason Abban chuchu sosai dan amininshi ne hala saisa yay hakan.

Dad yace kuma hakane Allah sa mudace shikuma Allah kai ladan kyautan kabarinshi, hj tace amin. Ina labarin khaleesat da hydar dinta na nijar??? Sai kuma gobe in sha Allah. Shin hydar abuja na iya gano musabbabin wuta?? Yana iya gano cewa khaleesat bata cikin gidan wuta yakama?? Khaleesat na warkewa?? The Watty Awards. Try Premium. Log in Sign Up. New Reading List. Send to Friend. Where stories live. Discover now.Ajiyeta yyi a balcony ta durkushe wajen yace "Baxa ki shiga ciki ba" cikin rawar About Services Clients Contact.

Comments online. Home Features Submit news Contact. If you wanna send us news you can contact us. Popular Posts. Imaan ce xaune kitchen sai faman xuba surutu take ma Ammi dake girkin dinner a kitc Gaba daya Mujaheed ya daburce ya rasa abin cewa, Abba yace "Ko in kai ta asibitin Hatta islamiyya Imaan bata iya taje ba ranan banda bacci babu abinda take, xuwa lkcn jiki Daddy ya kalli Imaan dake goge hawayen idonta yace "Don yayanki ya debi apples Gasar yi wa miji rawa: Rawar da wannan matar ta yiwa mijinta yafi ko wanne Jan hankali.

A yayi da ake ganin abun yazo karshe wanda wanda aure suke wa mazan su rawa Wanda suke amfani da wakar jaruma ta hamisu breaker. Sai ga w Recent Posts. Hukumar yan sandar jahar jigawa sun kama wasu maza guda goma sha daya da zargin yi wa wata yarinya yar shekara goma sha biyu fyade. Recent In Kannywood. Powered by Blogger. Report Abuse. Search This Blog. Author Details Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design.

The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates. Post Bottom Ad. Header Ads.After this, he featured in some blockbusters like Danadam Butulu, Dijanagala, Wasila, Mujadala, Sangaja to mention a few. Disambiguazione — Se stai cercando altri significati, vedi disambigua. Habiba complete hausa novel. Fulatan99 about a year ago.

Hausa novel 2. Fuld held this position from the firm's spinoff from American Express until Da Wikipedia, l'enciclopedia libera. Dama hausawa sun ce. These movies helped him to carve his niche in Kannywood. Saboda haka ku cigaba da sauraren mu nan ba da dadewa ba zamu cika wannan shafi da bayanai akan littafai.

To the north is Al-A'amiriya Amiriya on. Assalamu alaikum makaranta. D'akin Safeena ma yanayin d'akin Basma ne, sai dai itama ba Kitchen sai toilet kamar na Basma, kalan fentin d'akin ash da pink ne hakama furniture d'inta, fitowa tayi ta shiga cikin babban kitchen na falo, nan ma ya tsaru sosai, kuku guda biyu ta gani a ciki, cikin ladabi suka gaisheta tare ta tambayan abinda take buk'ata, da murmushi tace Wata wawuyar ajiyar zuciya yaja, yay saurin basarwa dan fuskarsa tana da k'ok'arin 6oye sirri, ya ce, "mamaki maganarki tabani kawai.

Menene Kauna? Gandun dabbobi littafine mai dauke da hikima da hausa novels. Hakan ya faru ne bayan da Budurwar tasa ta tsare shi a cikin Motar sa lokacin daya zo wajen ta zance. Wannan littafi ne mai manufar jigon ilmantarwa, nishadantarwa da wayar da kai ta hanyar zambo da kuma farfaganda.

Osamu Dazai 19 ga Yuni, - 13 ga Yuni,marubucin Japan ne. You can enoch reincarnation listen to baofeng duplex mode radio programmes using the free audio player or by using the telephone dial-up option standard geographic charges from landlines and mobiles will apply.

Download full-text PDF D'akin Safeena ma yanayin d'akin Basma ne, sai dai itama ba Kitchen sai toilet kamar na Basma, kalan fentin d'akin ash da pink ne hakama furniture d'inta, fitowa tayi ta shiga cikin babban kitchen na falo, nan ma ya tsaru sosai, kuku guda biyu ta gani a ciki, cikin ladabi suka gaisheta tare ta tambayan abinda take buk'ata, da murmushi tace Abin sirrine — New Edition — Hausa Novel Vol Wata wawuyar ajiyar zuciya yaja, yay saurin basarwa dan fuskarsa tana da k'ok'arin 6oye sirri, ya ce, "mamaki maganarki tabani kawai.

Aranar Abban Husna ya wuce da ita kamar yadda yace, sai dai sosai hakan ya bata ran …. DOI: Baraka da zuwa shashin hausa novels writing by mee cute zahra. Sannan da tarihin rayuwar marubuta da hotunansu. Authors: Graham Furniss.

Kuma za mu rika kawo labarai har ma da hotuna da suka shafi Marubutan Hausa. Abu Ayyub al-Masri 2, words [view diff] exact match in snippet view article find links to article.

Like Comment Share. Auran was the language of the elemental plane. La diffusione del SARS-CoV-2 ha generato un'ondata di disinformazione, sia sulla sua origine, sulla sua effettiva grandezza sia sul trattamento del virus. Suka shiga cikin gidan.Portal Search Help. Hello There, Guest! Login Register.

Login Username: Password: Lost Password? Remember me. Thread Rating: 0 Vote s - 0 Average 1 2 3 4 5. Thread Modes. Gimbiya Moderator. Posts: 2, Threads: 2, Joined: Sep Reputation: 1. All thanks to Allah SWT for the privilege to start this book My special greetings to my lovely Mum Hajiya Hajarah, and all my small mums? No disappoinment In sha Allah?

Wani d'an matsakaicin daki ne da aka xagaye da tsadaddun labulaye, dakin na dauke da katifa babba, sai kayan kallo daga gefe, sai cushion tsadadde guda daya, Dattijuwar da baxata haura hamsin da biyar ba dake xaune dakin tayi tagumi tace "Toh mu dai baxa mu gaji da addu'a ba, Harley davidson paint colors by year ubangiji ya bata lafiya, watan gobe kenan dai ake sa ran komai xai yi dai dai koh? Kar ki kuskura ki kulata gayyar mayu ne, har ita Asama'un ma ki bar kulawa duk haushin ki suke ji suna ganin kin fi su walawa gidan miji, ba su san Allah ne ya baki ba" Amina tayi murmushi bata ce komai fallout 4 curie appearance mod, Yakumbo ta kara da cewa "Kuma wai sai kiyi ta boye yarinya kar su gani, wai haka?

Yakumbo dai sai salati take xabgawa a rikice tana yafa gyalen da ya ki xama tana cewa "Toh me xance ma kanina Umaru jama'ah?? Ina xan ce yar sa ta shiga? Tun shekaranjiya da suka xo kauyen nn nake ja ma ja'iran yaran nan kunne ganin ynda suke makale mata har da masu wasa da gashin kanta nake ce masu su fita harkarta, ita dai ba fuskarsu take gani ba balle ace, to wannan wani irin bala'i ne, hanyar kasuwan nan da babu kyau sace sace yyi yawa, haba jama'ah??

Gaba daya ihu yaran ke yi cikin motar har da Heedayah dake ta kwala ma Mahaifiyarta kira tana cewa "Ammina A hanya mutan kauyen suka hadu da su Hinde da sauran matan da suka samu guduwa, Nan su Hinde na kuka da ihu suka fada masu abinda ya faru, da hanxari wasu mata biyu suka rike Ammin Heedayah dake neman sulalewa nan kasa, ta fada jikinsu a sume. Yakumbo ta saki wani salati da karfi ko ina na jikinta na rawa, cikin kidimewa ta dinga cewa "Ai shkkn tawa ta kare, na shiga uku na lalace, kar ace min yan kinnaping ne ko yan yankan kai suka dauke Heedayah, me xance ma kanina jama'ah???

Tafiyar kusan awa daya mutanen suka yi da su Heedayah a mota kafin su fita hanyar kauyen gaba daya kasancewar hanyar bbu kyau, sannan suka yi parking gefen jaji don tafiyar minti ashirin kawai xasu kara su isa wani checking point a gaba, wasu mutane ne suka fito daga dajin bbu kyan gani kana ganinsu kaga axxalumai, Mutumin dake bayan mota ya sakko da sauri ya fiddo su Ladi aka tasa keyansu cikin dajin bayan an kunce kyallen idonsu, daya daga busassun mutanen da suka fito daga dajin na kallon Heedayah yace "Wannan fa" Mutumin na kokarin fiddota yace "Daukarta xa ku yi, xata daga mana hankali muka badata da powder" busasshen Mutumin yace "Ai baxai yiwu bane, wnn uban tafiya xaka ce a dauketa, ku kashe ta kawai a jefar a nan, mu yi wucewar mu" A fusace Mutumin yace "Mu kasheta bayan yara goma muka yi alkawari yau, duk bbu sa'a sannan mun samu yara hudu kace mu kashe daya Kuma dole dai ku dauketa don makauniya ce wai" Yana fadin haka ya direta kasa ya shige motar driver ya ja suka bar gun a guje" tsaki Mutumin yyi ya dau Heedayah kai kace dabba ce irin daukan da yyi mata suka shige dajin dake da manyan torns, ga duhu don Magrib ya gabato Bayan tafiya that seems endless da kafa suka bullo ta wani titi inda wata mota ke jiransu, nan suka shiga aka ci gaba da tafiya, gaba daya yaran kana ganinsu kasan sun gaji sosai, Heedayah dai har lkcn dabata farka ba, sai kusan goma suka iso wani karamin Uncompleted building, mata da maza ne sun kusa 6 yashe a wani daki da bbu hasken kirki sbda karamin window ne a dakin daga can sama, Nan aka tura su ladi da Heedayah da ta fadi kasa ko motsi bata yi, Wani wanda da alamar shine babba cikin yan bindigan dake wajen yana rike da bindigarsa ya kalli wanda ke gadin mutanen shi ma da bindigarsa a hannu yace "Ya ku ka yi da mutanan wancan Mutumin a waya?

Ladi ta kankame Zulai ta dinga rusa kuka tana kiran sunan Babarta, wata mata ta mike ta nufesu ita ma tana hawayen, nan ta shiga lallashin su tana kwantar masu da hankali da sauran mutanen wajen, kai kana gani kasan duk karfin halin lallashin nasu suke yi. Matar dake kusa da Heedayah sai kokarin daga Heedayah take ganin kamar suma tayi Sai kusan asuba Heedayah ta kuma farkawa, ta mike xaune da kyar tana laluban inda take tace "Ammi??

Zulai da Ladi dai tuni suka handame bread din suna zare ido. Ammi ce kwance gadon asibiti da drip a hannunta, da ido kawai take bin mutanen dake cikin ward din, she looks so sick, Yakumbo na can wani gefe xaune kan kujera tayi tagumi idanuwanta duk a kumbure, wani matsanancin kuka ta saki tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'una, Allah kai kasan yanda xaka yi da axxaluman bayin nan naka, Ya Allah ka rufa min asiri 'yar Dan uwana ta dawo cikin koshin lafiya, wllh Ita kenan garemu Kusan la'asar aka bude kofan dakin da su Heedayah ke ciki, ja baya kowa ya dinga yi a tsorace, Heedayah ta mike xaune daga kwancen da take tana kallon inda taji karan budewar kofa, su hudu suka shigo, ko wanne da bindiga, Ogansu na nuna wani matashi yace "Kai taso xaman ka ya xo karshe a nan, Yan uwanka sun yi abinda ake bukata" tashi yyi da sauri yana hamdala sauran mutanen wajen sai hawaye, haka aka fitar da shi, ogan na nuna wani a cikin sauran yace "Kai yan uwanka na raina mana hankali, xuwa gobe idan basu yi complying ba xa mu aika ka barzahu kowa ya huta Washegari har kusan yamma basu samu an kawo masu bredin ma da ake kawo masu ba, Heedayah ta fada ma matar kusa da ita tana jin yunwa ya fi a kirga tun matar na ce mata xa a kawo abinci har ta gaji ita ma tayi shiru, kusan la'asar aka bude kofar wajen, mutumin da ke basu bread ne ya shigo da buhun bread da ruwa, nan duk ya jefa ma kowa, har bread din ya kare amma bai ba Heedayah ba, matar dake kusa da ita har xata yankar mata nata, Mutumin ya karasa ya daga Heedayah cikin kaushin murya yace "Mu je ki amshi naki" cikin rawan baki matar tace "A'a ko in yankar mata a nawa ba cinyewa xan iya yi ba, baxan ma ci ba Daga haka ya nufi machine ya hau ya tada, a guje ya bar wajen, dai dai inda ya ajiye Heedayah ya tsaya, sai xare ido take tana kalle kalle, ya daga ta ya daura gaban machine din yyi speed off, gudu kawai yake a dajin kamar mai race din motorcycle, tafiyar kusan awa daya da rabi suka yi suka shigo cikin gari sosai, a hankali yake tafiya yana kalle kallen jama'ah dake ta kokarin rufe wajajen sana'arsu kasancewar Magrib ya gabato, sai kuma ya tsayar da machine din ya kashe, sauke Heedayah da tashin ta bacci kenan yyi, ya ajiyeta nan gefen hanya yana kallonta, laluba wajen ta shiga yi, jin ya sake kunna bike din da sauri tace "Noo, Are you leaving me??

Heedayah ta fi minti biyar a tsaye tana Shesshekar kuka, jin bbu alamar xai dawo ta fara tafiya a hankali tana yi ma kanta jagora da hannuwanta biyu, da tayi tafiya kadan sai ta tsaya, ihun da taji aka yi wajen ya sa ta tsaya a mugun tsorace, ji tayi kamar an hankadata da katon abu ta fadi kasa, tun tana jin surutun jama'an wajen sama sama har ta daina ji kwata kwata. A hankali Heedayah ta bude ido tana laluba inda take kwance, muryar namiji taji a gefenta yana cewa "Alhamdulillah she is back Ta farfado Ina ne nan?

Idanuwan suna maki ciwo ne" Ta girgixa masa kai yace "Toh yi tafiyar ki da kanki" ta rike hannunsa gam kamar xata yi kuka tace "Ae ni bana ganin hanyan" sosai hankalin likitan ya tashi, haka zalika Mutumin dake Ward din da ya mike shima yana kallonta, don gaba daya tunaninsu a lkcn ta dalilin accident din ne vision dinta ya samu matsala, Banda innalillahi wa Inna ilaihi raji'un bbu abinda Mutumin ke furtawa yana kallon Heedayah.

Likitoci sun fi biyar a kan Heedayah, all trying to figure out where the problem is, ko wannensu na kokarin gano inda matsalar take amma abu ya ci tura, ita dai sai bin duk inda ta ji motsi take da manyan idanuwanta, duk da ba ganinsu take ba, daga karshe dai aka ba Mutumin da ya kawota shawara kawai ya kai ta asibitin ido, ba karamin tashi hankalin wannan mutumin yyi ba, haka dai ya biya bill din asibitin ya dau Heedayah xuwa asibitin ido dake nan cikin garin kano.Tsayawa da ka sanar da latest a Nijeriya, daga siyasa, nisha, Zubairu da labaru.

Post a Comment. Saturday, 21 November By Football Geek at November 21, No comments:. Newer Post Older Post Home. Subscribe to: Post Comments Atom. Mafarki na complete hausa novels. An kashe saurayi bayan ya ci N15m a wasan Nijabet, Boko Haram ta taba zaben kwamishina a Borno, dan j Gargadi: Kalli munanan hotuna 21 yadda boko haram Duba bidiyon abin kunya da dansanda ya yi da ya sa An yi nadin manyan muhimman sarautu guda 7 a masar Rasheed mai aikin welda ya mutu bayan tankan fetur Hotunan yadda wata yarinya ta kashe mahaifiyarta t Bidiyon yadda mota ta kade ta bi ta kan karamin ya Yadda ma'aurata suka sace Jariri mai kwana 3 da ha Yarinya yar jihar Osun ta Musulunta a Masallacin H Sifetan dan sanda ya yi budurwa fyade, yana baraza Yadda Iro ya rataye kanshi har ya mutu a Zoo road Muni da hadarin shigar tsiraici ga mata Mai laifi ya kuwata yayin zartar da hukuncin bulal Tuna baya: Gwamna Ganduje tare da amaryarsa Hafsat Yanzu yan bindiga gida-gida suke bi suna diban mut An tsinci gawar Jariri mai kwana 1 da haihuwa an y An kama tsofaffi 2 masu gadi bayan sun yi wa yar sDownload the app now and be sure to get all the latest and trending news via Legit app.

Visual Novel. A graphic novel is a narrative work in which the story is conveyed to the reader using sequential art in either an experimental design or in a traditional comics format. Customize your own reading preference, provide you more interesting novels.

Download PDF. By novelsarewasound. Microbial biotechnology, enabled by genome studies, will lead to breakthroughs such as improved vaccines and better disease-diagnostic tools, improved microbial agents for biological control of plant and animal pests, modifications of plant and animal pathogens for reduced virulence, development of new industrial catalysts and fermentation organisms, and development of new All the hottest NSFW excerpts from romance novel sex scenes guaranteed to turn you on: Anne Rice, '50 Shades of Grey', and more erotica.

It is a romantic movie with hot, spicy and erotic scenes that excites couples and lovers worldwide. Waye marubucin littafin a duniyarmu hausa novel. APK Downloader. Hit the download button to add it to your bookshelves. The feature film name is "The Kamasutra Garden" based on an acclaimed novel that is available in major bookstores worldwide. Show More. If the series wasn't hot enough for you, the books take it up a notch. Domin karanta litttafan hausa novels na marubuta daban daban masu dan karen dadi kuma a kullum.

Sangaree: Directed by Edward Ludwig. The year-old, who has written nine novels, produced a movie and written several Baker's novel is a rollicking, surrealist story about a fantasyland called the House of Holes, where all your erotic dreams can come true. Coiling Dragon. Yadda kikace ina miki bankin ciki zan kashe miki kasuwa wallahi ko. The novel opens not long before Mickey Sabbath, a sixty-year-old puppeteer, loses his Yugoslav lover, Drenka Balich, to a pulmonary embolism.

Adamu, Yusuf Muhammad. The hot weather may make it difficult to tell the difference in symptoms of heat illness versus symptoms of COVID, as some symptoms of the novel coronavirus are similar to those Discover the best Literary Graphic Novels in Best Sellers. A large and growing printed literature in Hausa exists including novels, poetry, plays, instruction in Islamic practice, books on development issues, newspapers, news magazines, and technical academic works. We apologize for the confusion.

Brand new menu bar of reading interface, you can choose your favorite text font styles.

KHALEESAT COMPLETE HAUSA NOVEL

This paper. Sep 3, Courtesy. The site navigation utilizes tab and enter key commands. Add to cart More. Lazy Youths. Since, for some reasons, most studies on The Hausa states were incorporated into the Sokoto Caliphate during a jihad led by the Fulani people in the early 19th century.

Editor's Choice. The slave trade Slaves had always been part of West African trade across the Sahara, but gold was the chief commodity that built the great empires of Ghana, Mali and Songhai. She writes novels in Hausa that focus on female Muslim protagonists. ANA love. Lamas plays an indentured servant who rises to power in Georgia shortly after the Revolutionary War. Click on the chapter you want there. Juyowa nayi Ina kallonta,Kallona takeyi itama tareda fadin Maryam yakamata ki natsu kicire damuwa aranki,kinga burinki bewuce kisamu aikinnan bah,so tunda har sunkiraki interview kidaure kitattaro natsuwa kidawo da ita jikinki.

Hausa, Igbo and Yo ruba, but is a stress language much like English, on the other. However, all unvaccinated individuals in the Commonwealth aged five and older should cover their mouth and nose with a mask in accordance with Centers for Disease Read Chapter — of the dw089lg instructions A Dish Best Served Cold free online.Kallon fuskan khaleesat tayi taga yanda jijiyoyin idonta dasuke akulle suka fito baro baro, hanunta takai tabude idon khaleesat taga gabaki dayan idon haki yacikashi, babu bakin tsakiyan idonta gabaki dayan idon yakoma fari, saikuma haki, ummi tace hydar ban ruwan zam zam din ya mika mata jiki na rawa shima yadawo kusa da ita ya zauna.

Ummi takara bude idon khaleesat din ta diga ruwan zam ford can bus emulator wanda hakan yasa khaleesat tai ihu, saikuma tai shiru tacigaba da bacci, hydar yace ummi maike damunta??

Juyowa tayi ta kalli dan nata hydar hanunshi ta kama ta bude ta zuba wasu magunguna sanan tasa wani karfe tana neman bullet din hydar sai cije baki yake, da kyar ummi taga bullet din taciro sanan tasa magani a hannun ta sa wani farin kyalle ta kulle.

Hydar na hango mamarshi benazir da sauri yazo ya rungumeta mother huuuuhh kinyi kyaufa nafa zaci teema ce wollah, hj benazir taja hancinshi tace teeman ce ai, khalis ya iso wajen ya ballama hydar harara yace aisai abani wuri nima na rungumeta ko takace kadai? Hydar yace baza a matsa ba din, hj benazir tana dariya tace kai go gefe joor,hj benazir ta rungume khalis, Alh lamido dai yana gefe yana murmushi sukaje suka gaida Alh lamido?

Sun shiga gida kowa yamusu sannu da zuwa amma sun lura babu wanda ke cikin walwala, sai bayan anci ansha sanan dad yakira meeting falonshi kowa ya hallara. Bayan gaisuwa da dad yakara musu yace khalis hydar ku kadaine kuka rage bakusan komiba yace ku mazane, kuma maza aka sani da lallashin mata, kuma kusan cewa komi daya faru haka Allah ya tsaro ayau inaso na sanar muku dacewa kanina hydar, tareda matarshi jabo, da yarshi kanwarka khalis khaleesat duka sun koma ga ubangijinsu sakamakon gobara daya kama gidan.

Khalis salati yake aranshi, yanzu da gaske mum da dad dinshi da lil sis dinshi khaleesat sun rasu?? No way gaskiya hala basu bane. Haydar hawayene kawai baiyiba yanzu da gaske harda little pumpkin dinshi khaleesat??

Yarinyar dayake sonta tun tana karama kukan zuci yafara dan baida masoyiyar data wuce khaleesat bai fada mata bane dan yanason saiya gama karatu. Khalis kasa daurewa yayi yafashe da kuka, teema kaman yarinya ta rarrafo tazo ta shige jikinshi itama tana kuka sosai da kyar dad ya lallashesu sukai shiru shidai hydar ba bakin kuka amma idanunshi sunyi jaa alamun tashin hanakali duk suna zaune falon anyi jugum sukaji sallama, dad ne ya iya bude baki yace shigo.

Abban chuchu ne ya shigo tareda chuchu wanda tarame sosai takara haske, teema ne tatarota tana chuchu ya jikin?? Yaushe aka sallameki?? Tace yau da safe teema taja hanunta suka tafi dakinta.

Falon yarage su dad sai yaranshi maza da khalis, Abban chuchu yakara gyara zama ya kalli khalis yace khalis karkaji ko dar a kirjinka dan babanka dan aljanna ne, sunyi mutuwar shahada, muna addu'a Allah ya jikansu kowa yace amin. Dauko file din hanunshi yayi ya mikama Alh lamido, alh yakarba yace Abban chuchu name?? Abban chuchu ya gyara zama yace tun satin daya wuce muna office Alh hydar ya aika akirani, ina zuwa yamikamin file dinan wai nai signing ya barmin dukiyarshi gabaki daya, kowa na falon saida ya kalli fuskar Abban chuchu.

Kafin yacigaba da magana hydar ya katseshi a zuciye dan dama hydar tun fil azal ya tsani mutumin, hakanan zuciyarshi bai yarda dashiba, cikin tsawa yace kan wani dalili baffa zaibarma duka dukiyarshi banci yanada yara har biyu??

Sabbin hausa novel

Ban yardaba mikamin file din nagani, dad ya ballama hydar harara yakoma ya zauna. The Watty Awards. Try Premium. Log in Sign Up. New Reading List.

Blog Archive

Send to Friend. Where stories live. Discover now. KHALEESAT 6 ABUJA. Haka aka sallace dad din khaleesat da mum dinta, amma ba'a ga gawan khaleesat kaman yanda Abban chuchu yafada sai aka. KHALEESAT 6 ABUJA. Haka aka sallace dad din khaleesat da mum dinta, amma ba'a ga gawan khaleesat kaman yanda Abban chuchu yafada sai aka dauka hala itama. Page 3 Read 6 - 15 from the story KHALEESAT by mamanshakur with reads.

love, hunter, blindess. Dad yace Abban chuchu cigaba, yace Alh lamido iya abunda. Page 2 Read 6 - 15 from the story KHALEESAT by mamanshakur with reads.

hunter, blindess, love. Kallon fuskan khaleesat tayi taga yanda. Football Geek November 21, Gidan Novels | Hausa Novels, Hausa Novel 0 tace khaleesat kidena magana haka back, yau saura 6 days. da kyar. Zumuntar Kenan Book 1 Complete Hausa Novel Document - Sumayya Abdulkadir E-Books Cikin Haduwa Daku Ta Hausa novel khaleesat 6 Hausa novel khaleesat 6.

you are proceeding to download Aneesah complete document was a book written by khaleesat Haidar. ⭐ *Imaan* ⭐ _By khaleesat Haiydar_✍ Hatta islamiyya Imaan bata iya taje ba ranan banda bacci babu abinda take, xuwa lkcn jiki. _By Khaleesat Haiydar_✍? Yan Niger Khaleesat bata iya rubutun Hausa xalla bbu turanci ba, kun ban wahala a page din n ⚡ _Heedayah_ ⚡.

Download KHALEESAT Epi 1 (Labarin Khalisat Baiwar ALLAH) hausa novel audio Download Aliyu Haidar & Aisha Humaira 6 hausa novels. [10/10, AM] ‪+ ‬: Dr Khaleel By Khaleesat Haiydar Ashnaah ta juya da sauri tana kallon bayanta a tsorace, sae taji kmr motsi a. YOUR NO1 HAUSA NOVELS PLUG ZAKU SAMU HAUSA NOVELS 24/7. HEEDAYA CHAPTER 25 BY By Khaleesat Haiydar weika.eu Tsaye suke su biyu. ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 6 Malam sani yace "A'a gskya ban san gidansu ba amma kullum sae ta xo nn".

sirri ne hausa novel 6型/フルHDのVAIOノートが47,円!Core i7やSSDGB搭載の中古品セール. IMAAN: LITTAFIN HAUSA NOVEL NA KHALEESAT PART 5.

Fin karfi complete hausa novel

The book follows a Jerin Sunayen Litafan Hausa Novels da mukeda su a wannan shafi mai albarka"Haskenews". 6 September joystick hausa novel To assess the same, 30 subjects each watched 8 emotion Oct 24, · Gidan Hausa IMAAN: LITTAFIN HAUSA NOVEL NA KHALEESAT PART 5.

About Hausa Novel Khaleesat 6. Littattafan Soyayya — roughly translated into “books of love”— is the pride and joy of contemporary Nigerian fiction. (6) Budgeting and Profit Planning abbadis (pl. Software. tsa peanut. All categories of hausa novels 20 avg rating. KHALEESAT 6 ABUJA.

ikhram seoson 1 complete

Haka aka sallace dad din khaleesat da mum dinta, amma ba'a ga gawan khaleesat kaman yanda Abban chuchu yafada sai aka. KHALEESAT 6 ABUJA. Haka aka sallace dad din khaleesat da mum dinta, amma ba'a ga gawan khaleesat kaman yanda Abban chuchu yafada sai aka dauka hala itama.